Order of the Niger

Infotaula d'esdevenimentOrder of the Niger

Iri order (en) Fassara
Suna saboda Nijar
Validity (en) Fassara 1 Oktoba 1963 –
Rank (en) Fassara Samfuri:Gran Order of the Federal Republic
Ƙasa Najeriya
Umurnin ya samo sunansa daga Kogin Niger
tambari lasidin tsalakawa niger
Tambarin lasisin ga sojin niger

Najeriya ta zama ƙasa mai cin gashin kanta a ranar 1 ga watan Oktoban shekara ta 1960, sannan a shekara ta 1963 ta zama Tarayyar Najeriya. Jamhuriyyar ta kafa oda na ban girma guda biyu: Order of the Niger da kuma Order of the Federal Republic.[1]

  1. "National Honours Act" (PDF). Policy and Legal Advocacy Centre. Archived from the original (PDF) on 25 April 2015. Retrieved 24 November 2013.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy